BIDIYON DAN BELLO: ANCI DAN BELLO DA YAKI YAYI TUFKA ANYI WARWARA.

Nuhu Saad Kumurya
By -
0

 




BIDIYON DAN BELLO: ANCI DAN BELLO DA YAKI YAYI TUFKA ANYI WARWARA.


Maganar Gaskiya a wannan kadiyyar anci Dan Bello da yaki na jima banga martani daya kama hankali irin wannan ba...👌🤔

Ga Motocin Da Dan Bello yace Acreseal karkashin Dahir M Hashim basu siyo ba. Sannan a kasa ga hotunan Community Revolving Funds da aka raba. Aliyu Mohd Sagagi nasan kuna cinkin wayanda sukayi benefiting.

Ibrahim Ahmad yaci gaba da cewar zuwa anjima kuma zan kawo muku hotunan Solar Powered Boreholes da akayi wanda nasan wasu ma tare mukaje wajan aikin su da Dahiru. Ko cikin gidan Zoo akwai irin Borehole dinnan guda daya na Acreasal sannan in kana bin Kofar Mata ka duba daga hannun hagu kana wuce Kofar zakayi cikin gari, zakaga irin wannan Borehole din guda daya. Na tura aje a dauko su. 

Sannan inason Dan Bello ya sani cewa Acreseal Project ne na World Bank ba Hukuma bace ta Kano. Yawwa!

Dan Bello a dunga bincike -- Inji Ibrahim Ahmad Masoyin Gwamnatin Jihar Kano.

Me Zaku che?

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)