Da Salatul Fatih Aka Daura Auren Annabi Adam Da Hauwa u A Al-jannah : Sheikh Harisu Jos Mallamin Dariqar Tijjaniyya A Nigeria
To kun ji. Salatil Fatihi da yazo duniya shekaran jiya jiyan nan ashe wai da shi aka biya sadakin Annabi Adamu da Nana Hauwa😟😟. Tirkashi! Kuma in baka yarda ba kai zaka nuna gun ba shi ba.
Ga Video Anan https://www.facebook.com/saadnuhukumurya
Mutanen Da Suke Zagin Salatul Fati Suna Bani Mamaki Da Sunsan Girmanta Dasun Riketa Hannu Biyu-biyu, Da Salatul Fati Aka Daura Auren Annabi Adamu Da Nana Hauwa'U Saboda Tsabar Muhimmancin Ta
~Sheikh Haris Salihu Jos
Babban Shehin Dariqar Tijjaniyya Me Suna Sheikh Haris Salihu Mazaunin Garin Jos Yayi Wannan Furucine Domin Ya Kara Nunawa Mutane Muhimmancin Salatul Fati, Inda Ya Kara Da Cewa Cin Mutunc!n Salatul Fati Ne Hadata Da Alqur'ani Domin Girmanta Ya Wuce Tunanin Dan Adama


Post a Comment
0Comments